ECOWAS ta dakatar da Ivory Coast
Shugabannin kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Yammacin Afrika wato ECOWAS ko CEDEAO sun dakatar da kasar Ivory Coast saboda rikicin shugabanci da kasar ta shiga.

Lallai matakin da ECOWAS ta dauka akan kasar Ivory Coast yayi daidai.
Hakan yayikyau kunawanzand da zamanlafiya a’Africa